10 results found for: “The_United_states_Army”.

Request time (Page generated in 0.3129 seconds.)

Muhammadu Buhari

Sa'annan kuma Army Mechanical Transport School borden a birnin Borden, na kasar Birtaniya. Karatunsa na karshe shi ne na The United States Army War College...

Last Update: 2024-06-25T17:37:17Z Word Count : 2330

View Rich Text Page View Plain Text Page

Yaƙin Duniya na II

ƙungiyar ƙawance na Kasa da kasa, Soviet Union Joseph Stalin United States Franklin D. Roosevelt United Kingdom Winston Churchill Jamhoriyar Sin (1912–1949) Chiang...

Last Update: 2024-07-19T16:19:35Z Word Count : 1170

View Rich Text Page View Plain Text Page

William Henry Harrison

the United States ·        Presidents of the United States who died while in office ·        United States Army generals ·        Candidates in the 1836...

Last Update: 2023-10-02T07:14:17Z Word Count : 9746

View Rich Text Page View Plain Text Page

'Yancin Dan Adam a Chadi

2006. United States Department of State. Accessed on September 4, 2007. Chad (2007) Freedom House. Accessed on September 4, 2007. "Chad: Army Forcibly...

Last Update: 2024-07-15T11:43:55Z Word Count : 1493

View Rich Text Page View Plain Text Page

Call of Duty

franchise created in the United States and the fourth best-selling video game franchise of all time. Other products in the franchise include a line of...

Last Update: 2024-07-21T08:21:42Z Word Count : 862

View Rich Text Page View Plain Text Page

Max Liedtke

Megargee; Christopher Browning; Martin Dean (2012). "Przemyśl". The United States Holocaust Memorial Museum Encyclopedia. Indiana University Press....

Last Update: 2023-04-19T08:56:13Z Word Count : 399

View Rich Text Page View Plain Text Page

Abdul Fatah el-Sisi

College a Watchfield, Oxfordshire, a United Kingdom, sannan a shekarar, 2006, ya kara samun horo a United States Army War College dake Carlisle, Pennsylvania...

Last Update: 2023-08-22T23:11:39Z Word Count : 1642

View Rich Text Page View Plain Text Page

Rundunonin Sojin Najeriya

tawaye 1960-67, Cambridge [Eng. ] Jami'ar Press, 1971. NJ Miners, 'The Nigerian Army 1956-66,' Methuen and Co. Ltd, London, 1971 Jimi Peters, 'Sojojin...

Last Update: 2024-06-01T06:45:04Z Word Count : 1773

View Rich Text Page View Plain Text Page

'Yancin Dan Adam a Lesotho

for 2011: Lesotho". United States Department of State. Retrieved 2012-08-27. name="FH 2012">Freedom House (2012). "Freedom in the World 2012: Lesotho"...

Last Update: 2024-07-17T23:36:11Z Word Count : 2268

View Rich Text Page View Plain Text Page

E. F. B. Forster

Turanci). United States Department of State (1961). International Educational, Cultural and Related Activities for African Countries South of the Sahara:...

Last Update: 2023-12-08T13:52:20Z Word Count : 745

View Rich Text Page View Plain Text Page

Main result

Muhammadu Buhari

Muhammadu BuhariMuhammadu Buhari G.C.F.R.(An haife shi a ranar Sha bakwai 17 ga watan Disambar shekara ta alif ɗari tara da arba'in da biyu shekarar (1942) miladiyya. Muhammad Buhari ya kasance tsohon soja ne mai ritaya, kuma tsohon shugaban ƙasar Najeriya, sannan kuma dan siyasa ana masa lakabi da Baba Buhari Mai gaskiya. Ya zama zababben shugaban ƙasar Najeriya ne a zaben shekarar dubu biyu da sha biyar (2015) a karo na farko, lokacin da yake ƙarƙashin jagorancin ɗaya daga cikin jam'iyyar siyasar Najeriya wato APC (ALL PROGRESSIVE CONGRESS), ya kada tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan. Buhari ya sake samun nasarar zama shugaban ƙasar Najeriya a karo na biyu a shekara ta dubu biyu da sha tara (2019) yayin da ya kayar da dan takarar Jam'iyyar hamayya wato Alhaji Atiku Abubakar inda ya sauka daga mulki a shekarar dubu biyu da ashirin da uku (2023) wanda Bola Tinubu ya gaje shi. Muhammad Buhari ya taba shugabancin PTF wato (Asusu na musamman don tattara Kudin Man Fetur Wanda aka fi sani da (Petroleum Special Trust Fund (PTF) wanda tsohon Shugaban mulkin soji wato Janar Sani Abacha ya bashi matsayin a lokacin mulkinsa. Sannan kuma ya taba rike Ministan man-fetur a lokacin mulkin soji na Janar Sani Abacha. (Ihayatu (talk) 21:54, 30 Mayu shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 2023 (UTC))


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search