![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | حجازي محمد يوسف شريف |
Haihuwa |
El Riyad (en) ![]() |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Faculty of Al-Alsun, Ain Shams University (en) ![]() |
Harsuna |
Larabci Yaren Sifen |
Malamai |
Sheikh Al-Albani Q20423314 ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
Liman, muhaddith (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abu Ishaq al-Heweny ( Larabci: أبو إسحاق الحوينى , An haife shi ne a ranar 10 ga watan Yunin 1956 ). [1] [2] an kuma haife shi ne a ƙauyen Hewen a cikin Kafr el-Sheikh Governorate a Misira . A shekarar 2015, Ma’aikatar kula da Addinai ta Masar ta fara wani yunkuri na cire duk wasu litattafai da malamai kamar Al Heweny suka rubuta daga dukkan masallatan Masar.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search