![]() | |
---|---|
academic discipline (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
knowledge system (en) ![]() |
Bangare na | ilimin sanin ɗan adamtaka |
Named by (en) ![]() | Pythagoras |
Yana haddasa | tarihin falsafa |
Is the study of (en) ![]() |
condition (en) ![]() ![]() |
Hashtag (mul) ![]() | philosophy |
Has characteristic (en) ![]() |
interdisciplinarity (en) ![]() ![]() |
Tarihin maudu'i |
history of philosophy (en) ![]() ![]() |
Gudanarwan |
mai falsafa da professor of philosophy (en) ![]() |
WordLift URL (en) ![]() | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/philosophy |
Stack Exchange site URL (en) ![]() | https://philosophy.stackexchange.com/ |
Nada jerin |
list of schools of philosophy (en) ![]() ![]() |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Falsafa ko (turanci Philosophy) hanya ce ta tunanin duniya ko tunani game da duniya da halittar da take cikin duniya da ma ƙabilu da muhallai. Ta dogara ne bisa ga tambayoyi da zurfafa tunani game da yanayin mutane, yanayin duniya da kuma abinda ya haɗa su. Ma'ana dai, falsafa na nufin yin tunani game da asali na halitta kama daga mutum, dabbobi, tsirrai dama duniyar baki ɗaya, tare da yin tambayoyi akan shin menene asalin su.
Wasu lokutan mutane kanyi batutuwa game da dalilan su da irin falsafar su (yadda suke kallon duniya a mahangar su) dama tunanin su har zuwa binciken su. Sai dai wannan makala din bata kawo bayani game da falsafar wani a karan kansa ba, tayi bayani ne agame da tunani na gamaiyar masana falsafa ne da ittafakin su bai ɗaya ma'ana mutanen da sukayi tunani, tambayoyi tare da rubututtuka game da falsafar duniya tun dauri.
Misalan tambayoyi na falsafa:
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search