Ghana

kugin ganah
Tutar Ghana.
Tambarin Ghana
kasar Ghana
wani yanki a kasar Ghana
electral commission Ghana
Nana Akufo-Addo shugaba mai ci a ksar Ghana

Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne.

Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search