Google

Google
Fayil:Googleplex HQ (cropped).jpg da Googleplex-Patio-Aug-2014.JPG
URL (en) Fassara https://about.google/, https://www.google.com/, https://blog.google/, https://www.google.es da https://www.google.co.uk/
Eponym (en) Fassara Barney Google (en) Fassara da googol (en) Fassara
Gajeren suna Google
Iri kamfani, technology company (en) Fassara, identity provider (en) Fassara, public company (en) Fassara da online service (en) Fassara
Slogan (en) Fassara Do the right thing
Bangare na Big Tech (web) (en) Fassara
Maƙirƙiri Sergey Brin (mul) Fassara da Larry Page
Service entry (en) Fassara 4 Satumba 1998
Location of formation (en) Fassara Menlo Park (en) Fassara
Wurin hedkwatar Googleplex (mul) Fassara
Wurin hedkwatar Tarayyar Amurka
Kyauta ta samu BigBrotherAwards (en) Fassara, Princess of Asturias Award for Communications and Humanities (en) Fassara, National Prize in Digital Media (en) Fassara, Pompeu Fabra Award in Communication and New Technologies (en) Fassara, National Design Awards (en) Fassara da Big Brother Awards (en) Fassara
Official blog URL (en) Fassara https://blog.google/
Twitter Google, madebygoogle, Google_Comms, googleeurope, GoogleForEdu, googlerussia, googlearabia, googledownunder, GoogleIndia, GoogleOSS, googleafrica, GoogleUK, googlecanada, GooglePH, GoogleMsia, GoogleInCA, googleitalia, googlefr, googleargentina, GoogleDE, GoogleColombia da googlebrasil
Facebook google, Google-Россия-648637565338744 da GoogleArabia
Instagram google
Youtube UCK8sQmJBp8GCxrOtXWBpyEA, UCXRWXI7lyRMwn6PkuyHrhgA, UCcg16ODvF6o1bd3nXIBw_Jw, UCvuDhrMwzIwRZd1dj9bXsBQ da UCoVwq0vh-XD8RrEyDZ0KeJw
Hedkwatar kamfanin a London
Tambarin Google tun shekarar 2015 zuwa yau
Alex Gunza - darektan kuma wanda ya kafa Respect Design studio

Google babban kamfani ne dake ƙasar Amurka. An san shi ne don ƙirƙira da gudanarwar ɗayan manyan injunan bincike na yanar gizo na Duniya "(WWW)" ma'ana (("World" "Wide""Web")), Kowace rana fiye da mutane biliyan suna amfani da shi. Hedikwatar Google (wanda aka fi sani da" Googleplex ") yana cikin Mountain View,California, wani ɓangare na Kwarin Silicon.Taken Google a halin yanzu shi ne "A yi abin da ya dace".

Tun daga ranar 2 ga Satumbar 2015, Google mallakar wani sabon kamfani ne mai suna Alphabet Inc, wanda ya karbe wasu ayyukan na Google, kamar motocinsa marasa matuƙi.Kamfani ne na jama'a da ke kasuwanci a kan NASDAQ ƙarƙashin tambarin GOOG da GOOGL.

Injin bincike na Google na iya nemo hotuna, bidiyo, labarai, rukunin labarai na Usenet, da abubuwan da za a saya ta kan layi Zuwa watan Yunin 2004,Google yana da shafukan yanar gizo biliyan 4.28 a kan rumbun adana bayanansa, da hotuna miliyan 880 da sakonnin Usenet miliyan 845 - abubuwa biliyan shida. Gidan yanar gizon Amurka na Google yana da matsayin Alexa na 1, ma'ana shine gidan yanar gizon da akafi ziyarta a duniya.Sanannen abu ne cewa wasu lokuta mutane suna amfani da kalmar "[ https://simple.wiktionary.orgview_html.php?sq=Nikolai Patrushev&lang=ha&q=google google]" a matsayin fi'ili da ke nufin "neman wani abu a Google";amma saboda sama da rabin mutanen da ke yanar gizo suna amfani da shi,"google" an yi amfani da shi wajen "bincika yanar gizo".

Larry Page ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa kamfanin a shekarar 1998

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search