Ibn Hazm

Ibn Hazm
Rayuwa
Haihuwa Córdoba (en) Fassara, 7 Nuwamba, 994
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Huelva (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1064
Ƴan uwa
Abokiyar zama Uns al-Qulub (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a mai falsafa, Islamic jurist (en) Fassara, literary (en) Fassara, maiwaƙe da masanin yanayin ƙasa
Muhimman ayyuka The Ring of the Dovo (en) Fassara
Al-Muhalla (en) Fassara
Q12183709 Fassara
Q12190965 Fassara
Rasāʾil Ibn Ḥazm al-ʾandalusī (en) Fassara
Q118141153 Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Ibn 'Abd al-Barr (en) Fassara, Dawud al-Zahiri (en) Fassara da Al-Humaydī (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Abu Muhammad'ali ibn Ahmad ibn Sa'id ibn Hazm ( Arabic حزم  ; wani lokacin kuma ana kiransa al-Andalusī aẓ-Ẓāhirī; [1] 7 Nuwamba 994   - 15 Agusta 1064 [2] (456 AH ) ya kasance Musulmi mawãƙi, polymath, tarihi, masana, Falsafa, da kuma theologian, an haife shi a Khalifanci na Cordoba, ayanzu Spain . Ya kasance wakili mai bayar da fatawa da kuma mafarin makarantar Zahiri na tunani a Musulunci kuma ya samar da rahoton ayyukan 400, wanda 40 ne kawai ke ci gaba da rayuwa. Gabaɗaya, ayyukansa na rubuce-rubuce sunkai kusan shafi 80,000. [3] Encyclopedia na Islama ya nuna shi a matsayin daya daga cikin manyan masana a duniyar musulmai, kuma an karbe shi da yawa a matsayin baban nazarin karatun addini tare da al-Biruni .

  1. A. R. Nykl. "Ibn Ḥazm's Treatise on Ethics". Also as Ibn Khazem by some medieval European sources. The American Journal of Semitic Languages and Literatures, Vol. 40, No. 1. (Oct. 1923), pp. 30–36.
  2. Joseph A. Kechichian, A mind of his own. Gulf News: 21:30 December 20, 2012.
  3. Ibrahim Kalin, Salim Ayduz (ed.), The Oxford Encyclopedia of Philosophy, Science, and Technology in Islam, Volume 1, p. 328

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search