Malawi

kauyen malawi
Taswirar Malawi.
Tutar Malawi.
Parliament building, Lilongwe Malawi
tutar malawi
titi a malawi
rugby training a malawi
kogin malawi
Taswirar malawi
Malawi

Malawi ko Jamhuriyar Malawi (da Turanci: Republic of Malawi), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Malawi tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 118,484. Malawi tana da yawan jama'a 18,091,575, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Malawi tana da iyaka da Tanzaniya, Zambiya kuma da Mozambique. Babban birnin Malawi, Lilongwe ce. Shugaban kasar Malawi Arthur Peter Mutharika ne daga shekarar 2014. Mataimakin shugaban kasar Saulos Chilima ne daga shekarar 2014.

al adu a malawi
manuniyar malawi
Kauyen malawi
Login malawi
tutar malawi

Malawi ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Birtaniya.

malawi

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search