Yammacin Asiya

Yammacin Asiya
yankin taswira da subcontinent (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Asiya
Nahiya Asiya
Territory overlaps (en) Fassara Gabas ta tsakiya
Sun raba iyaka da Tsakiyar Asiya da South Asia (en) Fassara
Wuri
Map
 29°10′00″N 47°36′00″E / 29.166667°N 47.6°E / 29.166667; 47.6

Yammacin Asiya, Asiya ta Yamma,Kudu maso Yamma da Asiya shine yankin yammaci na nahiyar Asiya. Ana takaitawa ace yammacin Asiya,amma ana iya fadadawa wajen fadin Gabas ta Tsakiya, anan kuma akan hada ne harda dukkannin yankunan kasar Misira da kuma yankin Turkiyya Turai.

Adadin yawan mutane a yankin yammacin Asiya an kiyasta zai kai miliyan 300 a kiyasin da akayi na shekarar 2015.[1].

  1. https://www.nationsonline.org/oneworld/map/small_middle_east_map.htm

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search