![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar rivers |
Buguma gari ne mafi girma a jihar Rivers, Najeriya. Hedikwatar karamar hukumar Asari-Toru ce kuma cibiyar masarautar Kalabari, jihar gargajiya ce a Najeriya.
Garin akwai ofishin gidan waya da kuma katafaren tafkunan kifi na kasuwanci da gwamnatin jihar ta kafa. Shugaban ƙaramar hukumar na yanzu, wanda aka fi sani da shugaban karamar hukumar, wanda birnin Buguma ne hedikwatarsa, shine Hon. (Amb) Onengiyeofori George (Starboy).[1]
Haka nan gidan mai girma Sarki Amachree na masarautar Kalabari ne.[2]
A shekarar 1983, Gwamnatin Melford Okilo ta naɗa Buguma a matsayin birni kuma wannan matsayin ya wanzu har yau.[3]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search