![]() | ||||
---|---|---|---|---|
incandescent light bulb (en) ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Mamallaki |
Livermore-Pleasanton Fire Department (en) ![]() | |||
Lokacin farawa | 1890s | |||
Shafin yanar gizo | centennialbulb.org | |||
Has characteristic (en) ![]() |
durability (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Jihar Tarayyar Amurika | Kalifoniya | |||
County of California (en) ![]() | Alameda County (en) ![]() | |||
City in the United States (en) ![]() | Livermore (en) ![]() |
Cententennial light bulb shine kwan fitila mafi daɗewa a duniya, yana ci tun 1901, kuma kusan bai taɓa mutuwa ba.[1] Ƙwan yana a yankin East Avenue, Livermore, California, kuma Ma'aikatar Wuta ta Livermore-Pleasanton ke kula da shi. Saboda daɗewar sa, kundin adana muhimman abubuwan da suka kafa tarihi na duniya wato "The Guinness Book of Records", ya taskance shi a matsayin ƙwan fitila wanda yafi kowanne daɗewa yana ci a duniya,[2][3]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search