![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | North East Region | |||
Gundumomin Ghana | Gundumar Municipal Mamprusi ta Gabas | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 265 m |
Gambaga shine babban birnin Majalisar Mamprusi ta Gabas a Yankin Arewa maso Gabashin Ghana. A da, ya kasance mazaunin sarakunan Mamprusi, har yanzu kuma shine babban birnin Majalisar Mamprusi ta Gabas, ƙaramar hukuma a Yankin Arewa maso Gabashin Ghana.[1] Gida ce ga kaburbura da yawa na tsoffin shugabannin Mossi.
Daga 1901 har zuwa 1957 Gambanga ya wanzu a matsayin babban birnin Arewacin Yankin Gold Coast, wanda shine masarautar Burtaniya da kuma gwamnati daban da Gold Coast.
Gambaga, tare da wasu wurare a Ghana, sune sansanin mafakar mayu ne. Yaba Badoe ya bada umurni a wani fim na gaskiya mai suna Mayun Gambaga.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search