Gobir

Gobir

Wuri

Babban birni Alƙalawa
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 11 century
Rushewa Oktoba 1808
Ta biyo baya Massina Empire (en) Fassara
Gobir a karni na 16 Najeriya

Gobir (Demonym: Gobirawa) birni ne dayake a cikin Najeriya . Wanda Hausa ne suka kafa ta a karni na 11, Gobir na ɗaya daga cikin dauloli bakwai na asali na Kasar Hausa, kuma ta ci gaba da zama a ƙarƙashin mulkin Hausa kusan shekaru 700. Babban birninta shine garin Alkalawa . A farkon karni na 19 wasu daga cikin daular da ke mulki sun gudu zuwa Arewa zuwa inda ake kira Nijar a yanzu daga inda daular da ta yi hamayya ta ci gaba da mulki a matsayin Sarkin Gobir (Sultan na Gobir) a Tibiri. A shekara ta 1975 wani sarki na gargajiya ya sake zama a Sabon Birni, Najeriya.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search