Metapontum

Metapontum
Greek colony (en) Fassara, archaeological site (en) Fassara da polis (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Μεταπόντιον
Ƙasa Italiya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00 da UTC+02:00 (en) Fassara
Heritage designation (en) Fassara Italian national heritage (en) Fassara
Email address (en) Fassara mailto:drm-bas.museometaponto@beniculturali.it
Shafin yanar gizo museometaponto.beniculturali.it…
Wuri
Map
 40°24′58″N 16°49′00″E / 40.416078°N 16.816764°E / 40.416078; 16.816764
Ƴantacciyar ƙasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraBasilicata (en) Fassara
Province of Italy (en) Fassaraprovince of Matera (en) Fassara
Commune of Italy (en) FassaraBernalda (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Metapontum ko Metapontium (Ancient Greek) wani muhimmin birni ne a Magna Graecia, wanda ke kan gabar tekun Tarentum, tsakanin kogin Bradanus da Casuentus ( Basento na yau). Tana da nisan kusan 20 km daga Heraclea sanan kuma kilomita 40 daga Tarentum. Burbushin Metapontum na nan a yankin frazione na Metaponto, a cikin alkaryar Bernalda, a lardin Matera, yankin Basilicata, kasar Italiya.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search