Eloi Muhoranimana (an haife shi a watan Mayu 27, 1999), wanda aka fi sani da sunan " Eloi El" mawaƙin kasar Ruwanda ne, marubuci kuma furodusa. Eloi ya ƙware ne a fannin kiɗa, nau'in kiɗan (EDM). Eloi ya saki fiye da wakoki 10 da suka hada da: Magical, Voices, Without you,The Way You Love Me . Eloi ya fitar da Extended Play -EP mai taken " Africa to the World ", wanda ya fito yayin da yake kan gaba wurin kallo ga masu kallo, a cikin EPs ɗin sa da aka saki.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search