10 results found for: “Twitter”.

Request time (Page generated in 0.2532 seconds.)

Twitter

Twitter, a halin yanzu an sake masa tambari zuwa X, na daya daga cikin manyan kafofin sada zumunta na yanar gizo wanda kamfanin Amurka X Corp. ke kula...

Last Update: 2024-05-26T21:17:37Z Word Count : 285

View Rich Text Page View Plain Text Page

Diflomasiyyar Twitter

Diflomasiya ta Twitter, ko Twiplomacy, wani nau'i ne na diflomasiya na dijital, yana nufin al'adar gudanar da diflomasiyyar jama'a ta amfani da dandalin...

Last Update: 2024-03-17T03:29:43Z Word Count : 1587

View Rich Text Page View Plain Text Page

Sabon Tambarin Twitter

akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi. Twitter ta canza tambarin sa zuwa "X" a ranar 24 ga Yuli, 2023, bayan da Elon Musk...

Last Update: 2024-06-12T07:20:27Z Word Count : 265

View Rich Text Page View Plain Text Page

Jack Dorsey

Dorsey Shi ne yana daga acikin wadanda suka kirkiri shafin sadarwa na twitter kuma tsohon (CEO) na twitter din. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jack_Dorsey...

Last Update: 2023-12-14T03:53:26Z Word Count : 41

View Rich Text Page View Plain Text Page

Elon Musk's Tesla Roadster

https://twitter.com/. Retrieved 11 July 2018 – via Twitter. Missing or empty |title= (help) @janeidyeve. (Tweet) https://twitter.com/ – via Twitter. Missing...

Last Update: 2023-12-20T05:16:50Z Word Count : 390

View Rich Text Page View Plain Text Page

Wizkid

mawakin Nigeriya na farko dayake da mabiya sama da miliyan daya a shafin Twitter. haka kuma, yazama mawakin Afirka nafarko daya kasance a shekara ta( 2018...

Last Update: 2024-05-19T13:05:54Z Word Count : 641

View Rich Text Page View Plain Text Page

End SARS

suna akan cin-zarafi. Zanga-zangar tafaro ne a 2017 amatsayin kamfe ta Twitter ta amfani da hashtag #ENDSARS Dan nema daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya...

Last Update: 2024-07-12T09:05:10Z Word Count : 163

View Rich Text Page View Plain Text Page

Karthika Deepam (Telugu TV series)

ika-deepam/articleshow/81591594.cms https://twitter.com/StarMaa/status/919800447585599493 https://twitter.com/barcindia/status/1296358373437382656 https://www...

Last Update: 2024-06-11T07:43:51Z Word Count : 277

View Rich Text Page View Plain Text Page

Dandalin Sada Zumunta

kullum. Dandalin sada zumunta ya ƙunshi kafofin sadarwa kamar; Facebook, Twitter, WhatsApp, Instagram da sauransu. Kasancewar ire-iren wayoyin hannu da...

Last Update: 2024-06-15T07:16:50Z Word Count : 677

View Rich Text Page View Plain Text Page

Prayerbox

ko'ina cikin duniya. An ƙaddamar da Disamba 10, 2014. Yana yin aiki kamar Twitter amma shi na addini ne kaɗai. Masu amfani za su iya ƙirƙira asusu da aika...

Last Update: 2024-04-06T10:29:49Z Word Count : 536

View Rich Text Page View Plain Text Page

Main result

Twitter

Twitter, a halin yanzu an sake masa tambari zuwa X, na daya daga cikin manyan kafofin sada zumunta na yanar gizo wanda kamfanin Amurka X Corp. ke kula da ita, bayan Twitter, Inc. Masu amfani da Twitter za su iya yin rubutu, da saka hotuna da bidiyo a kafar. Masu amfani da ita za su wallafa sako (tweet), nuna son shi, sake wallafar (ko retweet), yin sharhi, da kuma aikawa da saƙon kai tsaye ga sauran masu amfani da ita. Masu amfani suna hulɗar da Twitter ta hanyar burauza ko mahaja ta wayar hannu Jack Dorsey, Nuhu Glass, Biz Stone, da Evan Williams ne suka kirkiro Twitter a cikin Maris din Shekarar 2006. An Kuma kaddamar da ita a watan Yuli na wannan shekarar. Tsohon kamfanin, Twitter, Inc., ya kasance a San Francisco, California kuma yana da fiye da ofisoshin 25 a duniya. A shekara ta 2012, masu amfani da twitter fiye da miliyan 100 sun samar da tweets miliyan 340 a rana, A cikin watan Oktobar shekarar 2022, hamshakin dan kasuwa Elon Musk ya sayi Twitter akan dalar kasar Amurka biliyan 44, wanda haka ya ba shi iko akan mallakarta kuma ya zama Shugaba.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search