![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Sana'a |
Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji. a harshen Hausa.
Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai ) da kassai (bakwai ), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search