Asiya

Asiya
General information
Gu mafi tsayi Mount Everest (en) Fassara
Yawan fili 44,614,500 km²
Suna bayan Asia (en) Fassara
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 43°40′52″N 87°19′52″E / 43.6811°N 87.3311°E / 43.6811; 87.3311
Bangare na Duniya
Eurasia (en) Fassara
Afro-Eurasia
Ostfeste (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Eastern Hemisphere (en) Fassara
Yankin Asiya
dutse a yankin Asiya
hoton taswirar assiya
the twin SE Asia 2019

Asiya nahiya ce, kuma ita ce mafi girman nahiya a fadin Duniya. Tana kuma cikin yankin Arewacin duniya. Asiya ta haɗu da Turai a yamma (ƙirƙirar babbar ƙasa da ake kira Eurasia). Asalin wayewar ɗan adam ya fara ne a Asiya, kamar su Sumer, Sin, da Indiya. Asiya kuma gida ne ga wasu manyan dauloli kamar Daular Farisa, da Daular Mughal, da Mongol, da Ming Empire. Gida ne na a ƙalla ƙasashe guda 44. Turkiyya, Rasha, Jojiya da Cyprus suna cikin wasu nahiyoyin.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search