Aymen Benabderrahmane

Aymen Benabderrahmane
Prime Minister of Algeria (en) Fassara

30 ga Yuni, 2021 - 11 Nuwamba, 2023
Abdulaziz Djerad - Nadir Larbaoui (en) Fassara
Finance minister of Algeria (en) Fassara

23 ga Yuni, 2020 - 17 ga Faburairu, 2022
Abderrahmane Raouya (en) Fassara - Abderrahmane Raouya (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 30 ga Augusta, 1966 (57 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Makaranta National School of Administration (Algeria) (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai tattala arziki
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara

Aymen Benabderrahmane ( Larabci: أيمن بن عبد الرحمان‎  ; an haife shi ranar 30 ga watan Agusta, 1966) ɗan siyasan Aljeriya ne wanda ke aiki a matsayin Firayim Minista na Aljeriya tun 30 Yuni 2021. Ya taba zama Ministan Kudi daga Yuni 2020 har zuwa Fabrairu 2022.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search