![]() | |
---|---|
biological process (en) ![]() ![]() | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
multicellular organismal process (en) ![]() |
Facet of (en) ![]() | Lafiya |
Yana haddasa |
sleeping (en) ![]() |
Karatun ta |
somnology (en) ![]() |
NCI Thesaurus ID (en) ![]() | C73425 |
Hannun riga da |
wakefulness (en) ![]() |
Bacci wata ni'ima ce daga cikin ni'imomin Allah mai girma da buwaya, wadda yake azurta bayinsa da ita. Domin kowace halitta indai mai rai ce tana bacci, mutane da dabbobi duka. Barci itace kishiyar farke, yayinda yanayin tunani ke sauyawa zuwa yanayi na nutsuwa, kwakwalta ta huta, gabobi da jijiyoyi su kwanta, sannan kuma mu'amala da muhalli ya ragu.[1]
Shi kuma bacci ya danganta da yadda mutum ya saba ma kansa, wani zai iya daukar awanni masu yawa yana bacci wani kuma awanni kadan sun ishe shi. Amma dai Likitoci sun yi bayanin iya adadin da mutum yake bukata, misali. Babban mutum yakan bukatu da bacci daga awa bakwai (7) zuwa takwas (8) (7-8hrs) a cikin awa ashirin da hudu (24hrs). Shi kuma yaro daga awa goma (10) zuwa sha biyu (12) (10-12hrs) a cikin (24hrs)
√ Menene bacci zan iya cewa bacci shi ne tafiyar hankali da tunani da ji da gani da rashin sanin meke gudana a lokacin bacci. A takaice bacci yana nufin hutu. A saboda hakane ma Hausawa ke mashi kirari da bacci kanin mutuwa, kuma haka ne saboda idan mutum yana bacci to bai san wanda yake zuwa da dawo ba. Musamman baccin Yara da wasu daga cikin manya.
✓ Bacci anayin shi ta nau'uka daban-daban kowa kuma da kalan nau'in nashi. Sai dai bacci a Musulunci yana da ka'idojin da idan mutum yabi su yakan samu tsari daga shaidanu da aljanu ya kuma samu Lada daga mahaliccinsa. Annabi Muhammad (S A W) ya koyar da mu wasu ladubban bacci ga kadan daga wadanda zan iya kawo wa:
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search