Dutsen Kamaru

Dutsen Kamaru
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 4,095 m
Topographic prominence (en) Fassara 3,901 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 4°13′00″N 9°10′21″E / 4.2167°N 9.1725°E / 4.2167; 9.1725
Mountain range (en) Fassara Cameroon line (en) Fassara
Kasa Kameru
Territory Fako (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Mount Cameroon National Park (en) Fassara
Mountaineering (en) Fassara
First ascent (en) Fassara 1861
Geology
Material (en) Fassara basalt (en) Fassara
dutsi Cameroon
Dutsen Kamaru

Dutsen Kamaru wani dutsen mai fitar da wuta ne a yankin Kudu maso Yammacin Kamaru kusa da garin Buea kusa da Tekun Guinea. Dutsen Kamaru kuma ana kiranta Kamaru Dutsen ko Fako (sunan mafi girma daga kololuwarsa biyu) ko kuma da sunan asalin ƙasar Mongo ma Ndemi ("Dutsen Girma)".Shine wuri mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara da tsakiyar Afirka,[1] na huɗu mafi shahara a Afirka, kuma na 31-mafi shahara a duniya.

Dutsen wani bangare ne na yankin da ake yin aman wuta da aka fi sani da layin Volcanic na Kamaru, wanda ya hada har da Tafkin Nyos, wurin da wani bala'i ya faru a 1986.Fashewa ta baya-bayan nan ta faru ne a ranar 3 ga Fabrairu, 2012.

  1. . "Mount Cameroon", Encyclopedia Britannica

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search