Frederick John Dealtry Lugard, 1st Baron Lugard (Yarayu daga 22 Janairun shekarar alif 1858 zuwa 11 Afrilu 1945), Anfi saninsa da Sir Frederick Lugard daga tsakanin shekara ta alif 1901 da 1928, yakasance sojan British ne, Dan'sonkai, Mabincikin Afirka kuma Mai'aiwatar da harkokin mulkin mallaka. Yayi Gwamnan Hong Kong a (1907–1912), Gwamnan karshe na Southern Najeriya Protectorate a (1912–1914), Kwamishinan Birtaniya na farko a Nijeriya, daga (1900–1906) kuma shine Gwamnan karshe daga (1912–1914) na gabashin najireya Protectorate sannan kuma ba Governor-General na najireya daga shekarar (1914 zuwa 1919).
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search