Gamayyar Sanarwa na Yancin Dan'adam

Gamayyar Sanarwa na Yancin Dan'adam
Asali
Mawallafi United Nations General Assembly (en) Fassara
Shekarar ƙirƙira 1948
Lokacin bugawa 1940
Asalin suna Universal Declaration of Human Rights, Declaración Universal de los Derechos Humanos, 世界人权宣言, Всеобщая декларация прав человека, Déclaration universelle des droits de l'homme, الإعلان العالمي لحقوق الإنسان, Zal'shɛŋa ŋan kpaŋsir' zɔsimdi ni naŋbaŋ yini andunia tiŋgbana sunsuuni da ⵜⴰⵎⵓⵍⵉ ⵏ ⴰⵎⴹⴰⵍ ⵏ ⵍⵆⵈⵈⵏ ⵏ ⴰⵓⴰⴸⵎ
Shafuka 6
Characteristics
Genre (en) Fassara legal act (en) Fassara
Description
Ɓangaren International Bill of Human Rights (en) Fassara
Wuri
Tari Palais de Chaillot (en) Fassara
Muhimmin darasi Hakkokin Yan-adam
un.org…

Qungiyar kare hakkin dan Adam na duniya tayi taro a karp na 183, a paris 10 decemba a shekarar 1948.

Sanarwar ƙungiyar Kare Haƙƙoƙin Ɗan Adam ta Duniya (UDHR), Wani kundi ne mai tarihi wanda Majalisar Ɗinkin Duniya ta amince da shi, yayin zaman na uku, A ranar 10, ga watan Disamba na shekara ta alif 1948, a matsayin Resolution 217, a Palais de Chaillot a Paris, ƙasar Faransa. Daga cikin mambobi 58, na Majalisar Ɗinkin Duniya,mambobi 48, ne suka kaɗa ƙuri'ar amincewar, babu wanda ya tsaurara, takwas sun kaurace, biyu kuma ba su jefa ƙuri'ar ba.

Sanarwar ta ƙunshi batutuwa 30, waɗanda ke tabbatar da haƙƙin mutum, wanda duk da cewa ba a bin doka da oda a cikin su, an ba da cikakken bayani a cikin yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, canjin tattalin arziƙi, kayan aikin ɗan adam na yanki, tsarin mulki na ƙasa, da sauran dokoki. Sanarwar itace matakin farko na ai watarwa da ƙirƙiro da Dokar Ƴan Adam ta Duniya, wacce aka kammala a shekarar 1966, kuma ta fara aiki a shekarar 1976, bayan isassun ƙasashe da suka rattaɓa hannu akan su. Wasu Malaman Shari'a sun sa'insa da kafa hujja da cewa saboda ƙasashe sun saba kiran na sama da shekaru 50, yanzu kuma ya zama wani ɓangare na dokar ƙasa da ƙasa. [1] [2] Ko yaya, a Amurka, Kotun Ƙoli a Sosa v. Alvarez-Machain (2004), ta yanke hukuncin cewa "Sanarwar" ba ta da ƙarfin kanta, ba ta sanya wajibai a cikin dokokin ƙasa da ƙasa. " [3] Kotunan wasu ƙasashe sun kuma yanke hukuncin cewa Sanarwar ba ta cikin ɓangaren dokar cikin gida.

  1. Henry J Steiner and Philip Alston, International Human Rights in Context: Law, Politics, Morals, (2nd ed), Oxford University Press, Oxford, 2000.
  2. Hurst Hannum, The universal declaration of human rights in National and International Law, p.145
  3. Sosa v. Alvarez-Machain, 542 U.S. 692, 734 (2004).

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search