![]() | ||||
---|---|---|---|---|
desert (en) ![]() ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Botswana, Namibiya da Angola | |||
Located in protected area (en) ![]() |
Kgalagadi Transfrontier Park (en) ![]() | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Orange River (en) ![]() | |||
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Kalahari (en) ![]() | |||
Wuri mafi tsayi |
Brandberg (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
|
Hamadar Kalahari babbar Hamada ce mai bushiyoyi masu tsayi a Kudancin Afirka wadda ta kai tsawon kilomita murabba'i 900,000 (sq mi 350,000), wadda ya mamaye yawancin kasashen Botswana, da wasu sassan Namibia da Afirka ta Kudu.
Bai kamata a rude shi da hamadar bakin teku ta Angola, Namibia, da Afirka ta Kudu ba, wanda sunansa asalin Khoekhoegowab kuma yana nufin "babban wuri".
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search