Harsunan Tswa-Ronga

Harsunan Tswa-Ronga
Linguistic classification
Glottolog tswa1254[1]

Harsunan Tswa-Ronga (ko kawai Tsonga) rukuni ne na Harsunan Kudancin Bantu da ke da alaƙa da juna da ake magana da shi a Kudancin Afirka musamman a kudancin Mozambique, arewa maso gabashin ƙasar Afirka ta Kudu da kuma kudu maso gabashin Zimbabwe.  [ana buƙatar hujja]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). http://glottolog.org/resource/languoid/id/tswa1254 |chapterurl= missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search