Herbert Macaulay

Herbert Macaulay
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 14 Nuwamba, 1864
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos
Mutuwa Lagos, 7 Mayu 1946
Ƴan uwa
Mahaifi Thomas Babington Macaulay (Nijeriya)
Karatu
Makaranta Trinity Laban Conservatoire of Music and Dance (en) Fassara
Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci, ɗan jarida, injiniya, mawaƙi da Masanin gine-gine da zane
Imani
Jam'iyar siyasa Nigeria National Democratic Party

Olayinka Herbert Samuel Heelas Badmus Macaulay (14 Nuwamba 1864 – 7 ga Mayu 1946) ɗan Najeriya ɗan kishin ƙasa ne, ɗan siyasa, ɗan safiyo, injiniya, gine-gine,ɗan jarida, mawaƙa kuma yawancin ƴan Najeriya suna ɗauka a matsayin wanda ya assasa kishin Najeriya.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search