Indiya

taj
indian map
delhi
India
Baharat
Musulmar indiya
rubutun idiyanci
taj
taj
taswirar tamil
hamp

Indiya (kokuma India) tana ɗ Daya daga cikin ƙasashen da ke kudancin yankin nahiyar Asiya.

bishiya a india

Indiya tana da girma sosai, tana kama da gara, kuma tana da sahel. Fa Din kasar zai kai kimanin dari bakwai 700 mita sukwaya, Indiya tana da iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwai Pakistan, daga arewaci akwai Nepal da Bhutan, daga arewa maso gabas akwai Bangladesh da Myanmar, daga kudu maso yammaci 'yan ƙasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasar Sri Lanka, da Indonesiya.

gunki a india
furen indiya
India

Indiya ita ce kasa ta biyu mai mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sun kai adadin kusan 1,147,995,900 kuma ita ce ta bakwai a gircewaman kasa cikin duniya, kuma ita ce cibiyar kasuwanci a tarihince tana da addinai da yawa kamar su (Hindu, Budha, buza, shitano, sikhiya da Musulunci da ma wasu addinai), ta kuma samu 'yancinta ne daga Birtaniya a shekara ta 1947.

National symbols of the Republic of India (Official)
Dabban kasar
Tsuntsun Ƙasar
Bishiyan kasar
Firen kasar
Dabban gadon kasar
Dabban ruwan da

Kasar

National heritage mammal
National fruit
National temple
National river
National mountain
kudin india

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search