Jami'ar Zambia | |
---|---|
| |
Service and excellence. | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
The University of Zambia |
Iri | public university (en) |
Ƙasa | Zambiya |
Aiki | |
Mamba na | International Association of Universities (en) da Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Subdivisions | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1965 |
|
Jami'ar Zambia (UNZA) jami'a ce ta jama'a da ke Lusaka, Zambia . Ita ce babbar cibiyar ilmantarwa mafi tsufa a Zambia. An kafa jami'ar a shekarar 1965 kuma an bude ta ga jama'a a ranar 12 ga Yuli 1966. Harshen koyarwa shine Turanci.[1]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search