Joseph Ngute

Joseph Ngute
Prime Minister of Cameroon (en) Fassara

4 ga Janairu, 2019 -
Philémon Yang (en) Fassara
Minister in charge of Special Duties at the Presidency (en) Fassara

2 ga Maris, 2018 - 4 ga Janairu, 2019
Minister Delegate to the Minister of External Relations in charge of Commomwealth Relations (en) Fassara

30 ga Yuni, 2009 - 1 ga Maris, 2018
Rayuwa
Haihuwa Ndian (en) Fassara, 12 ga Maris, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Kameru
Karatu
Makaranta University of Warwick (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Cameroon People's Democratic Movement (en) Fassara
Nguté yana magana a watan Mayu 2019

Joseph Dion Ngute (an haife shi 12 ga watan Maris 1954) ɗan siyasan Kamaru ne a halin yanzu yana aiki a matsayin Firayim Minista na 9,na Kamaru, bayan nadinsa a cikin Janairu 2019.Ya gaji Philemon Yang, wanda ya rike mukamin tun 2009.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search