Kamaru

Kamaru
République du Cameroun (fr)
Flag of Cameroon (en) Coat of arms of Cameroon (en)
Flag of Cameroon (en) Fassara Coat of arms of Cameroon (en) Fassara

Take O Cameroon, Cradle of Our Forefathers (en) Fassara

Kirari «Paix – Travail – Patrie»
«Peace – Work – Fatherland»
«Мир - труд - Родина»
«All of Africa in one country»
Wuri
Map
 5°08′N 12°39′E / 5.13°N 12.65°E / 5.13; 12.65

Babban birni Yaounde
Yawan mutane
Faɗi 24,053,727 (2017)
• Yawan mutane 50.59 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Tsakiya
Yawan fili 475,442 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tabkin Chadi, Tekun Guinea da Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Dutsen Kamaru (4,095 m)
Wuri mafi ƙasa Bight of Biafra (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United Republic of Cameroon (en) Fassara da Cameroon (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Cameroon (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Cameroon (en) Fassara
• Shugaban kasar Cameroon Paul Biya (1982)
• Prime Minister of Cameroon (en) Fassara Joseph Ngute (4 ga Janairu, 2019)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Cameroon (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 45,338,285,386 $ (2021)
Kuɗi CFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .cm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +237
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Lambar ƙasa CM
Wasu abun

Yanar gizo prc.cm…
Kasar kamaru kenan

Kamaru wannan suna na Kameru (da Turanci Cameroon, da ,Faransanci Cameroun) ya samo asali ne daga sunan duwatsu masu tsarki, a shekara ta alif 1302, da hijira Kasar Jamus suka fara rainon kasar, kuma a shekara ta alif 1335, ta hijira sai kasar Biritaniya da faransa suka rabata gida biyu kowa ya raina rabi-rabi,amma Kasar faransa tana daukan kashi uku ne na daga cikin kudin arzikin kasar a shekara ta 19 sai yankin da faransa ke iko dashi ya hade da kameru a shekara ta alif 1922, sai sukayi zabe a duk fadin kasar, a wannan lokacin Ahamad ahidajo ya rike shugabancin kasar amma baijima ba sai ya sauka yabawa mataimakin sa.[1]

shugaban kasar kamaru na yanzun Paul Biya
  1. "Cameroon". Ethnologue (in Turanci). Retrieved 1 July 2019.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search