Kirista

Kirista
religious identity (en) Fassara da religious group (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na religious adherent (en) Fassara, religious group (en) Fassara, theist (en) Fassara da mutum
Addini Kiristanci
Field of this occupation (en) Fassara Kiristanci
Hashtag (en) Fassara christian
Yadda ake kira namiji христианин, Chrëscht, chrétien da krikščionis
Hannun riga da anti-Christian (en) Fassara
coci inda kiristoci ke bauta
Garin Nazareth ance nanne mahaifar Yesu
Taswirar inda kiristoci suke a duniya 2014
tushen kirista

Kirista ko Kiristoci su ne mutanen dake bin addinin Kiristanci, wanda suka yi imanin cewa Isah Almasihu shi ne ubangijinsu, amma sai dai a addinai kamar su Musulunci da Yahudanci sun dauki Isah Almasihu ne a matsayin ɗan Adam kamar kowa kuma a Musulunci suna ganinsa ne a matsayin Annabi shi ne Annabi Isah. A Yahudanci kuma a matsayin wani babban Malaminsu. Akwai jimillar Kiristoci biliyan 2.6 a duniya a 2020.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search