Maiduguri

Maiduguri


Wuri
Map
 11°50′N 13°09′E / 11.83°N 13.15°E / 11.83; 13.15
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Borno
Ƙaramar hukuma a NijeriyaMaiduguri (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,197,497 (2009)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 320 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1909 (Julian)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
taswirar maiduguri
jami an maiduguri
kasuwa
mosque
maiduguri
Camp
Maiduguri
mai duguri
Rakumi
Jami a
maiduguri
Sky
titi a maidugri
Maiduri
masalacin jummu'a na Indimi

Maiduguri Shine babban birnin Jihar Borno.[1] Dake arewa maso gabashin Najeriya Maiduguri shi ne birnin da yafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabashin Najeriya. Allah yayi birnin yanada jama'a fiye da miliyan daya.[2] Birnin Maiduguri tsohon birni ne, an kafa shine a shekara ta alif daya da dari tara da bakwai (wato a shekara ta alif ɗari tara da bakwai 1907). Maiduguri ta kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduguri datake ta bangaren gabas.

  1. Daular Borno tsohuwar Daula ce a Afirka da aka kafa tun kafin karni na 10 wacce ta hada da yankunan da yanzu ke cikin Najeriya da Nijar da Chadi da Kamaru da Sudan har Libya.
  2. http://www.citypopulation.de/php/nigeria-admin.php?adm1id=NGA008

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search