Misra

Misra
جُمهورِيّةُ مِصرَ العَرَبيّةِ (ar)
مصر (ar)
Arab Republic of Egypt (en)
Egypt (en)
Republik Arab Mesir (ms)
Mesir (ms)
Flag of Egypt (en) Coat of arms of Egypt (en)
Flag of Egypt (en) Fassara Coat of arms of Egypt (en) Fassara

Take Bilady, Bilady, Bilady (en) Fassara

Kirari «مصر أمّ الدنيا»
Suna saboda Ptah (en) Fassara da Mizraim (en) Fassara
Wuri
Map
 27°N 29°E / 27°N 29°E / 27; 29

Babban birni Kairo
Yawan mutane
Faɗi 94,798,827 (2017)
• Yawan mutane 93.82 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Arewacin Afirka, Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya
Yawan fili 1,010,407.87 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum, Nil da Red Sea
Wuri mafi tsayi Mount Catherine (en) Fassara (2,629 m)
Wuri mafi ƙasa Qattara Depression (en) Fassara (−133 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kingdom of Egypt (en) Fassara da All-Palestine Government (en) Fassara
Ƙirƙira 28 ga Faburairu, 1922Kingdom of Egypt (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Cabinet of Egypt (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Egypt (en) Fassara
• Shugaban kasar Egypt Abdul Fatah el-Sisi (8 ga Yuni, 2014)
• Prime Minister of Egypt (en) Fassara Mostafa Madbouly (en) Fassara (14 ga Yuni, 2018)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Constitutional Court of Egypt (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 424,671,765,456 $ (2021)
Kuɗi Fam na Masar
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
UTC+03:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .eg (en) Fassara da .مصر (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +20
Lambar taimakon gaggawa 122 (en) Fassara, 123 (en) Fassara da 180 (en) Fassara
Lambar ƙasa EG
Tuta Misra
Taswirar Misra
Kasar masar
wani gini amisira
hoton garin misra
taswirar misra
hoton tsibirin misra
masalaci a misra
tutar misra
Ball ball a saman iska a misra
wuri mai kyau a egylt
tambarin mutanen da
tsaunin thebes
wani Barin tsauni thebes
zanan wasu mutanen misra
kasan ruwa a misra
Zane mai magana kan piramid
hoton wasu mutane
zanen gidan nabian
hoton wata a misra
hoton yaro da amawali lokacin anoba
kasuwa a misra
abinchi a misra
firamid in sapeltarini
Hoton kungi a misra
garin Luxor a misra
hoton abun bauta a da misra
Abinci koshakri a misra
gidan tarihi a misra
wani Baron birnin luxor
wani Abu mai mahinmaci a misra
wani kigi mai mai kyai a misra
taswira mai.nuna wuri a misra
zane a kasar misra

Kasar Misra, ko Masar tana kudu maso, gabashin Afrika, kuma tana kudu maso yammacin Asiya [1] daya daga cikin muhimman siffofin da take takama da su shi ne na kasancewa ta a kan mararraba, ta kusa da nahiyar Turai. Sannan kuma tana matsayin kasar da ta kasance mashiga tsakanin Afirka da nahiyar Asiya. Har ila yau kuma, ita ce kuma ta hada hanyar safara ta cikin ruwa, tsakanin tekun Mediterrenean da tekun Indiya ta hanyar Bahar Maliya.

masar

Dalar Giza da ke birnin Al-kahirar Kasar. Misra ko kasar Masar dai ta kasance kasa mafi yawan al'umma a cikin dukkanin kasashen Larabawa, kuma babban birninta wato birnin Al'kahira shi ne birni mafi girma a nahiyar Afirka tun karnoni da dama da suka gabata. Sannan kuma har ila yau, ga ta a karshen kogin nilu, wanda shi ne kogi mafi girma a duniya. Saboda haka, idan aka yi la'akari da wadannan dalilai na tarihi, to za a iya fahimtar dalilin da ya sa matsayin kasar Misra yake da ƴar rikitarwa.

Su ma kansu Misirawan a tsakanin su, sukan kasance cikin rudani a game da batun nahiyar da ya kamata su yi tutiya da ita a matsayin nahiyarsu. Ga su dai a cikin kwazazzabon nilu, da mediterenean, da Sahara, har ila yau kuma ga su cikin duniyar Musulmai, dukkan wadannan siffofi, siffofi ne da kuma ba kasafai ya kamata a ce wata kasa guda daya ta hada su ba. To, sai dai duk da haka za a iya cewa, mafi yawan fadin kasar yana bangaren nahiyar Afirka ne. To, amma fa duk da haka ana kallon garuruwan da suke lardin Sinai na kasar Misiran a matsayin bangaren nahiyar Asiya, kasancewar su, suna yankin gabashin kasar ne.

Kogin Nilu wanda shi ne kogi mafi girma a duniya. A zamanin da can, dangantakar Misra da kasashen da ke Afirka na da matukar karfi. To amma tun lokacin da Siriyawa da ke karkashin daular Rumawa suka mamaye Misira, a karni na bakwai kafin zuwan Annabi Isa Alaihissalam, sai Misira ta fuskanta zuwa ga Yankin Gabas ta Tsakiya, ta fuskar harkokin al'adunta, da na addininta da na siyasarta da kuma na tattalin arzikinta. Kuma mafiya yawan Misirawa suna danganta kansu ne da Larabawa kuma ƴan Yankin Gabas ta Tsakiya. Har ila yau, kuma wasu da yawa daga cikinsu, kusan ace wadanda suke su ne 'yan asalin kasar ta Misira, waɗanda kuma aka fi sani da Nubiyawa, suna danganta kansu ne da Afirka. Hasali ma suna ikirarin su jinin Afirka ne.

masar

Babu shakka dai idan aka bi salsala ta tarihi, shekaru kimanin 200 da suka gabata, Misra tana da alaka mai karfi da kasashe irin su Sudan da Habasha da Libya da ma wasu kasashe da dama na nahiyar ta Afirka. Kuma ba tare da wani kokwanto ba, Misra za ta cigaba da cin tudu biyu, a matsayinta na ruwa-biyu, wato ga ta dai 'yar Afirka, kuma 'yar yankin Gabas ta Tsakiya, yana daga cikin tarihin Misira kasancewarta

Abdel Fattah El-Sisi shugaban kasar na yanzu

gari na farko a tarihi da sheɗan da kansa ya bayyana ga azzalumin sarki Fir' auna a lokacin da Fir'auna ya ce shi Ubangiji ne.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search