Nnamdi Azikiwe

Nnamdi Azikiwe
1. shugaban ƙasar Najeriya

1 Oktoba 1963 - 16 ga Janairu, 1966
← no value - Johnson Aguiyi-Ironsi
Governor-General of Nigeria (en) Fassara

16 Nuwamba, 1960 - 1 Oktoba 1963
James Wilson Robertson (en) Fassara - no value →
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya

1 ga Janairu, 1960 - 1 Oktoba 1960 - Dennis Osadebay (en) Fassara
Member of the Privy Council of the United Kingdom (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Zungeru da Yankin Mulkin Mallaka na Arewacin Najeriya, 16 Nuwamba, 1904
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Mutuwa Nsukka, 11 Mayu 1996
Ƴan uwa
Abokiyar zama Flora Azikiwe
Uche Azikiwe
Karatu
Makaranta Howard University (en) Fassara
Lincoln University (en) Fassara
University of Pennsylvania (en) Fassara
Columbia University (en) Fassara
Methodist Boys' High School
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da marubuci
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Majalisar Najeriya da Kamaru
Dr Nnamdi Azikiwe
At Nnamdi Azikiwe International Airport 05
Nnamdi azikiwe international airport 05

Nnamdi Azikiwe, ɗan siyasar Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta alif 1904, a garin Zungeru, dake Arewacin Najeriya; ya mutu a shekara ta alif 1996. Nnamdi Azikiwe shugaban kasar Najeriya neshi daga watan Oktoba 1963 zuwa watan Janairun 1966 (bayan Sarauniyar Ingila Elizabeth na biyu - kafin Johnson Aguiyi-Ironsi).


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search