Oluranti Adebule

Oluranti Adebule
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Lagos West
Deputy Governor of Lagos State (en) Fassara

29 Mayu 2015 - 28 Mayu 2019
Adejoke Orelope-Adefulire - Femi Hamzat
Rayuwa
Haihuwa Ojo, 27 Nuwamba, 1970 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Jihar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci da educational theorist (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
hoton oluranti awurin taro

Dokta Oluranti Adebule, an haife ta ranar 27 ga watan Nuwamban 1970) ga dangin Idowu-Esho na Ojo Alaworo da ke ƙaramar hukumar Ojo na jihar Legas. Ita ce mataimakiya ta 15, na gwamnan jihar Legas. Wa’adin ta ya ƙare ne a ranar 28, ga watan Mayu a shekara ta 2019, tare da rantsar da Femi Hamzat a madadin ta.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search