Robert Gabriel Mugabe ɗan siyasan ƙasar Zimbabwe ne wanda ya riƙe shugabancin ƙasar. An haife shi a shekara ta alif dari tara da ashirin da hudu1924A.C) Miladiyya, a garin Kutama, Zimbabwe -ya mutu a ranar 6 ga watan Satumban shekara ta 2019, a ƙasar Singafora.
Robert Mugabe shugaban ƙasar Zimbabwe ne daga shekara ta 2017 (bayan Canaan Banana-kafin Emmerson Mnangagwa).
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search