Romawa na Da

Romawa na Da


Wuri
Map
 41°53′N 12°29′E / 41.89°N 12.48°E / 41.89; 12.48

Babban birni Roma (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 50,000,000 (2 century)
Labarin ƙasa
Bangare na Roman civilization (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira <abbr title="Disputed (en) Fassara">d. 753 "BCE"
Rushewa 476
Ta biyo baya Medieval Rome (en) Fassara
Ranakun huta
Saturnalia (en) Fassara (December 17 (en) Fassara)
Afisus Library na Celsus
Daular Rome a mafi girman girmanta a karkashin Trajan a AD 117
Kabilun Jamusawa da na Hun sun mamaye Daular Rome, 100-500 AD. Wadannan yake-yake daga karshe sun haifar da faduwar Daular Roman ta Yamma a karni na 5 Miladiyya

Romawa na Da; shine sunan wayewa a Italiya. Ya fara ne a matsayin karamar al'umma mai noma a cikin karni na 8 kafin haihuwar Annabi Isa.

Ya kuma zama birni kuma ya karbi sunan Roma daga wanda ya kafa ta Romulus. Ya girma ya zama babbar daula a tsohuwar duniya.[1] Ya fara ne a matsayin masarauta, sannan ya zama jamhuriya, sannan daula.

Masarautar Rome tana da girma da yawa cewa akwai matsaloli da ke mulkin babban yankin Rome wanda ya fadi daga Birtaniyya zuwa Gabas ta Tsakiya.

A cikin 293 bayan Annabi Isa,  ya raba masarautar kashi biyu. Karni daya daga baya, a cikin 395BM an raba shi har abadazuwa Daular Roman ta yamma da Daular Roman ta Gabas. Daular Yamma ta Kare saboda kabilar Jamusawa, Visigoths a cikin 476 AD.

A karni na 5 Miladiyya, bangaren yammacin daular ya rabu zuwa masarautu daban-daban. Daular Roman ta gabas ta kasance tare a matsayin Daular Byzantine. Daular Byzantine ta kayar da Daular Ottoman a shekarar 1453.

An kafa Rome, bisa ga almara, a ranar 21 ga Afrilu 753 BC kuma ta Fadi a shekara ta 476 AD, tana da kusan shekaru 1200 na independence yancin kai da kuma kusan shekaru 700 na mulki, a matsayin babbar kasa a tsohuwar duniya. Wannan ya sanya ta zama dayan dumbin wayewar kai a zamanin da.

  1. Chris Scarre 1995. The Penguin historical atlas of Ancient Rome Penguin, London.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search