Ruwan sama

ruwan sama
type of meteorological phenomenon (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na precipitation (en) Fassara
Amfani hydroelectricity (en) Fassara, noma, water supply (en) Fassara, ginawa da laundering (en) Fassara
Facet of (en) Fassara yanayi
Yana haddasa ambaliya da rainwater (en) Fassara
Karatun ta ombrology (en) Fassara
Rukunin da yake danganta rukuni:Waƙoƙi game da ruwan sama
ruwan sama na zubowa a kan titi
Ruwan sama na Sauka

Ruwan sama Ruwa ne da ke sauka daga sama wanda Allah, (S.W.T) shi ne ya ke saukar da shi a kowane lokaci dare ko rana, wani lokaci ya yi yawa wani lokaci kuma ya yi kadan, amma mafi yawa ya fi zuwa da hadari, wanda hausawa suke mashi lakabi, da (Ruwa kaman da bakin kwarya). Sai kuma yayyafi, shi yayyafi mafi akasari yana zuwa ne a hadarin da bai saukar da ruwa ba, Sai kuma misali lokacin marka-marka shi kuma a wannan lokacin zaka ga ruwa ba dare ba rana. A wani lokaci ruwan yayi karfi wani lokacin kuma baya yin karfi, to wanda bai yi karfin ba shi ne ake kira da yayyafi.[1][2]

yara suna wasa a ruwan sama

.

A Larabci ana kiransa da "مطر".

  1. https://www.dw.com/ha/ambaliyar-ruwan-sama-ta-kashe-mutane-12-a-najeriya/a-50263746
  2. "Hukumar kula da yanayi tayi hasashe". BBC Hausa. Retrieved 20 March 2021.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search