![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Slovenská republika (sk) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take |
Nad Tatrou sa blýska (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Travel in Slovakia - Good idea» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bratislava | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,449,270 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 111.13 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Slovak (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Gabashin Turai, Tsakiyar Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 49,035 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Morava (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Gerlachovský štít (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Bodrog (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Czech and Slovak Federal Republic (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira |
14 ga Maris, 1939 1 ga Janairu, 1993 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary republic (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Slovakia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National Council of the Slovak Republic (en) ![]() | ||||
• President of Slovakia (en) ![]() |
Peter Pellegrini (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Slovakia (en) ![]() |
Robert Fico (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 118,656,591,909 $ (2021) | ||||
Kuɗi |
Euro (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.sk (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +421 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 150 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | SK | ||||
NUTS code | SK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | slovakia.com |
Slofakiya ko Jamhuriyar Slofakiya, ƙasa ce dake a nahiyar Turai. Slofakiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 49 035. Slofakiya tana da yawan jama'a 5,410,836, bisa ga ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2013. Slofakiya tana da iyaka da Kazech, da Poland, da Hungariya, da Austriya kuma da Ukraniya. Babban birnin Slofakiya, Bratislava ne.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search