Stuburi na Biafra

Taswirar yankin da aka dauka daga Sama, a dai-dai bakin gaɓar tekun kasar Guinea

Bight of Biafra, wanda kuma aka fi sani da Bight of Bonny, wani yanki ne da ke gabar tekun yammacin tsakiyar Afirka, a gabashin gabar tekun Guinea . [1]

  1. "Bight of Biafra | Map, Location, & History | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Retrieved 2024-01-26.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search