![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
compassion (en) ![]() |
Ta'aziyya Na nufin jaje da akewa `yan uwan mamaci, Ana yinta bayan mutuwar mutum ta hanyar ziyarar gidan mamacin domin isar da gaisuwar mutuwar ga yan'uwa da abokan arziki na mamaci.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search