Taken Najeriya

Tashi Ya Yan Kasa
national anthem (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Harshen aiki ko suna Nigerian English, Hausa, Harshen Ibo, Yarbanci da Yaren Tyap
Mawaki Pa Odiase (en) Fassara
Lyrics by (en) Fassara P. O. Aderibigbe (en) Fassara, John A. Ilechukwu 1934 - 2005 (en) Fassara, Eme Etim Akpan (en) Fassara, Babatunde Ogunnaike da Sota Omoigui (en) Fassara
Mabuɗi F major (en) Fassara
Layin farko Arise, O Compatriots, Dide eyin ara, Bilie nu ndi ala anyi, Yaku 'yan Nijeriya ku farka; da Á̱na̱nyiuk, nyi ta̱ngam

A tashi, Ƴan kishin Ƙasa ko da turanci Arise, O Compatriots" ita ce taken ƙasar Nijeriya. An karɓe ta a ƙarshen shekarun 1970 kuma ita ce taken ƙasar ta biyu da aka taɓa yi.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search